
A Najeriya shirin yaƙin neman zaben 2027 ya shiga wani sabon mataki
Sep 12, 2026 - 00:20:07
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin Dandalin Siyasa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan tasirin zaɓen gwamnan jihar Osun yayin da ake tunkarar babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027. Shirin ya kuma yi duba game da halin da ake ciki a zaɓen na...