
A Najeriya shirin yaƙin neman zaben 2027 ya shiga wani sabon mataki
Sep 12, 2026 - 00:20:07
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yayin da aka kaɗa gangar siyasa gabanin zaɓen shekarar 2027 da ke kara kusantowa, ƴan siyasa na ci gaba da gabatar da manufofi da alƙawuran da suke cewa za su inganta rayuwar ƴan Najeriya. A wannan makon, batun tallafin...