
A Najeriya shirin yaƙin neman zaben 2027 ya shiga wani sabon mataki
Sep 12, 2026 - 00:20:07
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin 'Dandalin Siyasa' na wannan makon ya tattauna ta Shiekh Dr Ahmad Mahmud Gumi kan matsayar da ya ɗauka ta goyon bayan bai wa Malamai damar shiga a dama da su a Siyasar Najeriya. Zalika shirin ya waiwayi ganawar da...