Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
INEC na duba yiwuwar gudanar da zaɓen gwaji na shugaban ƙasa gabanin zaɓen 2027 artwork
News & Politics

INEC na duba yiwuwar gudanar da zaɓen gwaji na shugaban ƙasa gabanin zaɓen 2027

Dandalin Siyasa by France Médias Monde

Sep 5, 202600:20:07News & Politics

Shirin na wannan makon, ya karkata ne kan yadda jam'iyyun siyasa ke ƙoƙarin cimma matsaya game da yadda za su tunkari zaɓen 2027, daidai lokacin da Hukumar zaɓen Najeriya mai zaman kanta INEC, na duba yiwuwar gudanar da...