
A Najeriya shirin yaƙin neman zaben 2027 ya shiga wani sabon mataki
Sep 12, 2026 - 00:20:07
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A wannan makon, hukumar zaɓe ta Njeriya,INEC, ta bayyana cewa har yanzu ba ta karɓi kuɗaɗen da aka tanadar domin fara shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027 ba. Wannan ya jawo martani daga ƙungiyoyin fararen hula, waɗ...