
A Najeriya shirin yaƙin neman zaben 2027 ya shiga wani sabon mataki
Sep 12, 2026 - 00:20:07
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Michael Kuduson ya mayar da hankali kan yadda harkokin siyasa suka sake daukar sabon salo, inda Gwamnonin jihohin Kudu maso Gabas suka bayyana goyon bayansu ga Shugaba Bola...