
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
Yau juma'a kamar yadda aka saba, sashen Hausa na RFI na bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwar...
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi...

Yau juma'a kamar yadda aka saba, sashen Hausa na RFI na bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwar...

Ƴancin aikin jarida na ci gaba da fuskantar tarnaƙi a wasu ƙasashen Afirka, saboda yayin da wasu ke fuskantar tursasawa a Najeriya, a Jamhur...

Hauhawar farashin man fetur na ci gaba da haifar da tarin matsaloli ga al’ummar Najeriya, inda a jihohi irinsu Sokoto, Kebbi da Zamfara, far...

Ranar takwas ga watan Satumban kowacce shekara, rana ce da Majalisar Ɗinkin Duniya ta ware, tun a shekarar 1960 a matsayin ranar yaƙi da jah...

Kamar yadda aka saba ko wace rana irin ta yau Juma’a, muna baku damar tofa albarkacin bakin ku kan wasu abubuwa da ke ci muku tuwo a ƙwarya...

A Najeriya ana ci gaba da mayar da martani mai zafi sakamakon kalaman da shugaban ƙaramar hukumar Kuje da ke birnin Abuja Mista Samuel Shekw...

A Najeriya al’umma na cike da zullumi a jihar Neja musamman bayan ƴan ta’adda sun saki wani bidiyo a kafafen sada zumunta wanda ke nuna muta...

A Najeriya duk da gargaɗin da hukumar yanayi ta NIMET ta riƙa yi a lokuta da dama game da ambaliyar da wasu sassan ƙasar zasu fuskanta a dam...

A Najeriya, Gwamna mai ci kuma ɗan takarar jam’iyar Accord Ademola Deleke ya lashe zaɓen jihar Osun da aka gudanar a ranar Asabar da ƙuri’u...

A Najeriya, Hukumar Kula da Ilimin Firamare ta Kasa ta roƙi gwamnonin jihohi da su yi wa Allah su gaggauta karɓar sama da Naira biliyan 332...

A Najeriya, ƙungiyar G –100 ta gamayyar wasu fitattun ƴan ƙasar kimanin 100 ta jagorancin wani sabon yunkurin ganin lallai sai jam’iyyun ada...

Ana ci gaba da samun ƙarin ƙasashe a sassan Duniya da ke ɗaukar matakin taƙaitawa ko kuma haramta wa yara amfani da shafukan sada zumunta do...

Tawagar ƙasar Spain ta lashe gasar kofin duniya karo na biyu a tarihi, bayan ta doke Argentina da ke kare kambun a wasan ƙarshe da suka guda...

Yau juma'a, rana ce da sashen Hausa na RFI ke bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan da ke ci musu tuwo a ƙwarya, kama...

Kamar yadda aka saba, yau rana ce da sashen Hausa na RFI ke bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan da ke ci musu tuwo a...

Majalisar dattijan Najeriya ta bukaci gwamnatin kasar da ta dakatar da shirin yin afuwa ko kuma sauya ɗabi’un tubabbun ƴan ta’adda a wani yu...

Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya Muhammadu Sa’ad Abubakar na uku, ya ce mutunta addinan juna, daina furta kalaman ƙiyayya ko tsatsauran...

Yau juma'a, kamar yadda aka saba, rana ce da sashen Hausa na RFI ke bai wa masu sauraro damar faɗin albarkacin bakin su kan batutuwan da ke...

Birane da dama da ke gaɓar ruwan tekun ƙasashen Yammacin Afrika sun fuskanci ambaliyar ruwa wadda ta haddasa asarar rayuka da kuma salwatar...

Bayan cikar wa’adin ranar 30 ga watan jiya da suka bai wa ƴan-ci rani don ficewa daga ƙasar, daga ƙarshe dai masu adawa da zaman baƙi a Afir...