Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Ra'ayoyin masu sauraro kan ci gaba da zanga-zangar ƙyamar baƙi a Afrika ta Kudu artwork
News & Politics

Ra'ayoyin masu sauraro kan ci gaba da zanga-zangar ƙyamar baƙi a Afrika ta Kudu

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by France Médias Monde

Jul 1, 202600:09:30News & Politics

Bayan cikar wa’adin ranar 30 ga watan jiya da suka bai wa ƴan-ci rani don ficewa daga ƙasar, daga ƙarshe dai masu adawa da zaman baƙi a Afirka ta Kudu sun ƙaddamar da zanga-zangar neman ala dole sai sun fice daga ƙasar....