
Ra'ayoyin masu saurare kan kawo ƙarshen wasa da Argentina da Messi yayi
Oct 8, 2026 - 00:09:28
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A Najeriya duk da gargaɗin da hukumar yanayi ta NIMET ta riƙa yi a lokuta da dama game da ambaliyar da wasu sassan ƙasar zasu fuskanta a damunar bana, wajen ganin an ɗauki matakan daƙile illar da hakan zai haifar. Tuni a...