
Ra'ayoyin masu saurare kan kawo ƙarshen wasa da Argentina da Messi yayi
Oct 8, 2026 - 00:09:28
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yau juma'a kamar yadda aka saba, sashen Hausa na RFI na bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga siyasa, tattalin arziƙi, tsaro, zamantakewa da dai sauransu. Latsa...