
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
Sep 18, 2026 - 00:10:59
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yau juma'a, kamar yadda aka saba, rana ce da sashen Hausa na RFI ke bai wa masu sauraro damar faɗin albarkacin bakin su kan batutuwan da ke ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tsaro, tattalin arziƙi, siyasa, da dai sauransu...