
Ra'ayoyin masu saurare kan kawo ƙarshen wasa da Argentina da Messi yayi
Oct 8, 2026 - 00:09:28
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Tawagar ƙasar Spain ta lashe gasar kofin duniya karo na biyu a tarihi, bayan ta doke Argentina da ke kare kambun a wasan ƙarshe da suka gudanar a daren jiya. Ita kuma Ingila ta ƙare a matsayi na 3 ne inda ta lashe kyauta...