
An yafe wa ɗaliban da ke son shiga kwalejin ilimi rubuta JAMB a Najeriya
May 12, 2026 - 00:09:58
Radio and PodcastLive Radio & PodcastsFetching episode details...
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A wannan makon, shirin yayi dubi ne kan batun yadda har kawo yanzu ake samun malaman makaratu masu zaman kansu a Najeriya dake ɗaukar albashin Naira dubu 15 zuwa sama, maimakon mafi ƙaranci albashin naira dubu 70 da gwam...
Rashin albashi na shafar aikin koyarwa a makarantu masu zaman kansu a Najeriya - Rahoto is an episode from Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde. A wannan makon, shirin yayi dubi ne kan batun yadda har kawo yanzu ake samun malaman maka...
This episode belongs to Ilimi Hasken Rayuwa.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published Dec 2, 2025, 00:10:06 long, audio available.
A wannan makon, shirin yayi dubi ne kan batun yadda har kawo yanzu ake samun malaman makaratu masu zaman kansu a Najeriya dake ɗaukar albashin Naira dubu 15 zuwa sama, maimakon mafi ƙaranci albashin naira dubu 70 da gwamnati ƙasar ta yi dokar biya. Duk da irin kuɗaden da ake shatawa iyayen yara, har ta kai idan yaronka ba a biya mishi kuɗin makaranta ba, to kuwa za a kora maka shi gida, hakan be sanya sun inganta albashin malaman ba. Makaranta mai zaman kanta mutum ke kafa ta ko haɗin gwiwa na wasu mutane domin taimakawa ko ba gudunmawa yayin da a wannan lokaci da dama sun mayar da ita matsayin kasuwanci, abin da masana ke ganin kenan akwai buƙatar Malamai su samu yanayi mai kyau da walwala wanda ta hakanne zasu samu ƙwarin gwiwa wajan bayar da ilimi mai nagarta. Hauwa'u Adam dake koyarwa a wata Makarata dake yankin Jambulo a jihar Kanon Najeriya, ta sheda mana cewa saboda karatunta yakai matakin digiri ne ake biyanta Naira dubu 20, amma masu kwalin babbar difloma ta HND da NCE albashin daga dubu 17 ne zuwa 18 Masana da masu fashin baki na ganin cewa, gwamnatoci sun yi sakaci sosai, musamman ta hanyar sakarwa makarantu masu zaman kansu linzami suna abin da suka ga dama, idan kaji mahukunta na kai ruwa rana da su to kuwa baya wuce akan haraji ne.
You can listen to Rashin albashi na shafar aikin koyarwa a makarantu masu zaman kansu a Najeriya - Rahoto online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Rashin albashi na shafar aikin koyarwa a makarantu masu zaman kansu a Najeriya - Rahoto is an episode from Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde.
This episode is 00:10:06 long.
This episode was published on Dec 2, 2025.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Ilimi Hasken Rayuwa when more episodes are available from the podcast feed.
You can listen to Rashin albashi na shafar aikin koyarwa a makarantu masu zaman kansu a Najeriya - Rahoto on this page when the episode audio is available from the podcast feed.
Rashin albashi na shafar aikin koyarwa a makarantu masu zaman kansu a Najeriya - Rahoto is from Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde.
Published Dec 2, 2025 and 00:10:06 long