Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
An yafe wa ɗaliban da ke son shiga kwalejin ilimi rubuta JAMB a Najeriya artwork
News & Politics

An yafe wa ɗaliban da ke son shiga kwalejin ilimi rubuta JAMB a Najeriya

Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde

May 12, 202600:09:58News & Politics

A yau muna ɗauke da wani labari mai daɗi ga ɗaliban da ke sha’awar zama malamai da kuma masu son shiga Kwalejin Ilimi a faɗin Najeriya. Gwamnatin ta fitar da wasu sabbin tsare-tsare da nufin sauƙaƙa wa ɗalibai hanyar nem...