
Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda
Sep 15, 2026 - 00:09:50
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin na wannan makon cigaba ne kan wanda muka gabatar a makon jiya, wanda ya gano yadda yara a wasu yankunan jihar Kano basa zuwa makaranta saboda yawon tallace-tallace domin tara kudin kayan ɗaki. Yayin da su kuma maz...