
Yadda ƙarancin malamai ke barazana ga harkar ilimi a yankin Afrika
Oct 20, 2026 - 00:09:57
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A yau shirin zai leƙa Najeriya, inda aka samu saɓani ta fuskar alƙaluma a fannin ilimi, bayan fitar da sakamakon jarabawar ƙasa ta NECO na shekarar 2026, gwamnatin jihar Kano ta sanar da cewa jihar ce ta zo ta ɗaya a fad...