Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda artwork
News & Politics

Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda

Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde

Sep 15, 202600:09:50News & Politics

A yau shirin ya mayar da hankali ne kan matakin gwamnatin Najeriya kasa mafi yawan al'umma a nahiyar Afirka da ke shirin horas da malaman makaranta sama da miliyan guda. Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin...