Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Jigawa ta gabatar da tsarin rage barace-baracen Almajirai a jihar artwork
News & Politics

Jigawa ta gabatar da tsarin rage barace-baracen Almajirai a jihar

Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde

Sep 29, 202600:10:00News & Politics

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali kan daɗaɗɗen batun nan na yaran da basa zuwa makaranta a Najeriya matsalar da har kawo yanzu ta ƙi ci taki cinyewa. Wani Rahoton UNICE...