Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yadda ambaliyar ta kassara makarantu da dama a arewacin Najeriya artwork
News & Politics

Yadda ambaliyar ta kassara makarantu da dama a arewacin Najeriya

Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde

Oct 13, 202600:10:04News & Politics

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya duba halin da makarantu ke ciki ne a Tarayyar Najeriya sakamakon fuskantar matsalar ambaliyar ruwa a sassa daban daban na ƙasar.