Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin kawar da matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta na samun nasara a Jigawa artwork
News & Politics

Shirin kawar da matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta na samun nasara a Jigawa

Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde

Jun 2, 202600:10:00News & Politics

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa a wannan makon ya sake waiwayar matsalar nan ce ta yawaitar yaran da ba za zuwa makaranta a arewacin Najeriya, batun da a fannin ilimi ke ci wa al’ummar yankin tuwo a ƙwarya. Masu iya magana da...