Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Taron ƙaddamar da littafin tarihi na wani fitaccen matashi a Kanon Najeriya artwork
News & Politics

Taron ƙaddamar da littafin tarihi na wani fitaccen matashi a Kanon Najeriya

Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde

Jun 30, 202600:10:02News & Politics

Shirin na wannan mako ya mayar da hankali ne kan taron ƙaddamar da sabon littafin tarihin nan mai suna 'Mu San Magabata', wanda fitaccen matashin marubuci Kabiru Ahmad Kwalli ya rubuta da aka gudanar a jihar Kanon Najeri...