Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Ɗimbin matasa na haƙura da karatun boko saboda rashin tabbas kan samun aiki artwork
News & Politics

Ɗimbin matasa na haƙura da karatun boko saboda rashin tabbas kan samun aiki

Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde

May 19, 202600:10:00News & Politics

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda matasa a baya-bayan na ke haƙura da ilimin boko saboda shakku kan yiwuwar samun aikin yi. Matsalar rashin aikin yi bayan sha...