
Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda
Sep 15, 2026 - 00:09:50
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A arewacin Najeriya, shigar mata makarantun yaki da jahilci ya fara ne a matsayin wani yunkuri na inganta rayuwar iyali da kuma tarbiyyar yara, inda mata da dama sun fahimci cewa rashin ilimi na hana su taimaka wa yarans...