
Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda
Sep 15, 2026 - 00:09:50
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin Ilimi Haske Rayuwa na wannan makon ci gaba ne kan yadda wasu daga cikin iyaye mata ke fafutukar neman ilimi a Kano, duba da yadda a wasu makarantu ake tambayar matakin karatunsu kafin ɗaukar yaran su a matsayin ɗa...