Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yadda makarantun tsangaya suka fara gauraya karatun addini da na Boko don tafiya da zamani artwork
News & Politics

Yadda makarantun tsangaya suka fara gauraya karatun addini da na Boko don tafiya da zamani

Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde

Apr 28, 202600:09:55News & Politics

Shirin Ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda makarantun tsangaya da na Islamiyya suka fara gauraya karatun addini da na zamani a ƙoƙarin da suke yi na tafiya da zamani da kuma amun tallafi d...