Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Wani matashi ya yi nasarar ƙera jirgi marar matuƙi a jihar Kano artwork
News & Politics

Wani matashi ya yi nasarar ƙera jirgi marar matuƙi a jihar Kano

Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde

Apr 7, 202600:10:14News & Politics

Shirin Ilimi Haske Rayuwa na wannan makon, ya yi dubi ne kan yadda wani matashi a jihar Kanon Najeriya ya ja hankalin jama’a, bayan ƙirƙirar jirgi maras matuƙi, daidai lokacin da matasan wannan ƙasa ke faɗi tashin yadda...