Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta artwork
News & Politics

Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta

Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde

Dec 9, 202500:09:59News & Politics

Shirin ilimi Hasken rayuwa na wannan mako dubi ne kan yadda makarantu masu zaman kan a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, suka fara ɗaukar matakin kai ƙarar iyayen yara gaban hukumomi, sakamakon rashin biyansu kuɗaɗen k...

About This Episode

Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta is an episode from Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde. Shirin ilimi Hasken rayuwa na wannan mako dubi ne kan yadda makarantu masu zaman kan a jihar Kano d...

Podcast

This episode belongs to Ilimi Hasken Rayuwa.

Listen Online

Use the player on this page to stream the episode online.

Episode Details

Published Dec 9, 2025, 00:09:59 long, audio available.

Questions About This Episode

What is Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta about?

Shirin ilimi Hasken rayuwa na wannan mako dubi ne kan yadda makarantu masu zaman kan a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, suka fara ɗaukar matakin kai ƙarar iyayen yara gaban hukumomi, sakamakon rashin biyansu kuɗaɗen karatun ƴaƴansu na tsawon lokaci. Abin damuwar shine, idan iyayen suka tara kuɗin makaranta har ya kai matakin da ba za su iya biya ba, sai su sauya wa yaran nasu wurin makarantu, kenan wancan kuɗi da ake binsu ya bi ruwa. Babbar matsalar ita ce, wannan al’amari a wasu lokutan ya kan haifar da ƙalubale ga ɓangarorin da ke gudanar da irin wadannan makarantu, abin da har ke kaiwa ga rufewa ko kuma sayar da makaranta, saboda rashin isassun kuɗin da za su gudanar da ayyukansu yadda ya kamata. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna..........

Where can I listen to Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta?

You can listen to Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.

Which podcast is Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta from?

Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta is an episode from Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde.

How long is this episode?

This episode is 00:09:59 long.

When was this episode published?

This episode was published on Dec 9, 2025.

Can I save Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta for later?

Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.

Are there related episodes from Ilimi Hasken Rayuwa?

Yes. This page shows related episodes from Ilimi Hasken Rayuwa when more episodes are available from the podcast feed.

Quick Answers About This Episode

Where can I listen to Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta?

You can listen to Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta on this page when the episode audio is available from the podcast feed.

Which podcast is this episode from?

Makarantu a Kano sun fara kai ƙarar iyayen yara sabida bashin kuɗin makaranta is from Ilimi Hasken Rayuwa by France Médias Monde.

What are the episode details?

Published Dec 9, 2025 and 00:09:59 long