Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin artwork
News & Politics

Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Apr 15, 202600:03:38News & Politics

Ɗan takarar ƙawancen jam’iyyun da ke mara wa gwamnati baya a Jamhuriyar Benin ya yi nasarar lashe 94% na ƙuri’un da aka kaɗa a zaɓen shugabancin ƙasar da aka hana fitattun ƴan adawa tsayawa takara. Romuald Wadagni mai sh...

About This Episode

Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde. Ɗan takarar ƙawancen jam’iyyun da ke mara wa gwamnati baya a Jamhuriyar Benin ya yi nasarar lashe 94% na ƙuri’un da aka kaɗa a zaɓen shug...

Podcast

This episode belongs to Bakonmu a Yau.

Listen Online

Use the player on this page to stream the episode online.

Episode Details

Published Apr 15, 2026, 00:03:38 long, audio available.

Questions About This Episode

What is Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin about?

Ɗan takarar ƙawancen jam’iyyun da ke mara wa gwamnati baya a Jamhuriyar Benin ya yi nasarar lashe 94% na ƙuri’un da aka kaɗa a zaɓen shugabancin ƙasar da aka hana fitattun ƴan adawa tsayawa takara. Romuald Wadagni mai shekaru 49 a duniya, shi ne ministan kuɗi tsawon shekaru 10 kafin shugaba mai barin gado Patrice Talon ya gabatar da shi a matsayin wanda yake son gaje shi. Don jin yadda masu sharhi kan siyasar ƙasa da ƙasa musamman a Nahiyar Afrika ke kallon zaɓen na Jamhuriyar Benin, Nura Ado Suleiman ya tattauna da Janjouna Ali Mahamane Sani.

Where can I listen to Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin?

You can listen to Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.

Which podcast is Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin from?

Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.

How long is this episode?

This episode is 00:03:38 long.

When was this episode published?

This episode was published on Apr 15, 2026.

Can I save Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin for later?

Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.

Are there related episodes from Bakonmu a Yau?

Yes. This page shows related episodes from Bakonmu a Yau when more episodes are available from the podcast feed.

Quick Answers About This Episode

Where can I listen to Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin?

You can listen to Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin on this page when the episode audio is available from the podcast feed.

Which podcast is this episode from?

Yadda masana ke kallon zaɓen Jamhuriyar Benin is from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.

What are the episode details?

Published Apr 15, 2026 and 00:03:38 long