
Engr Saad Abdullahi kan rashin sanya Arewa cikin aikin sabunta tashoshin jiragen ruwa a Najeriya
Yayin da gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin sabunta tashoshin jiragen ruwan ƙasar domin inganta ayyukan su, wasu ƴan arewacin ƙasar na...
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A kullum mukan gayyaci masana a fannoni daban daban domin tattauna wasu muhimman al'amurra da suka shafi kanun labarai a duniya. wani lokacin kuma wasu manyan jami'an gwamnati da masu fada a...

Yayin da gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin sabunta tashoshin jiragen ruwan ƙasar domin inganta ayyukan su, wasu ƴan arewacin ƙasar na...

Yau ake cika shekaru uku da harin da mayaƙan Hamas suka kai cikin Isra'ila, lokacin da ake gudanar da bukukuwan Yahudawa a ƙasar, lamarin da...

Ƙungiyar Amnesty International ta bayyana damuwa game da yadda ake kama ƴan adawa ana tsarewa a jihar Borno dake Najeriya ba tare da aikata...

Wata matsala da masana tsaro ke tsokaci a kai a Najeriya, shi ne yadda ake samun banbanci tsakanin jihohin Arewacin ƙasar da na kudanci wuri...

A Najeriya ana cigaba da tataunawa tareda yin tsokaci a game da jawabin da shugaba Bola Tyinubu ya gabatar a ranar tunawa da samun yancin ka...

A wannan rana ta 1 ga watan Oktoba Najeriya na bikin cika shekaru 66 da samun ƴancin kai, bayan share tsawon shekaru ƙarƙashin mulkin mallak...

Amurka ta sanar da shirin janye sojojinta daga sansanoninsu na ƙarshe a Iraƙi zuwa ranar Laraba, matakin da Iran da ƙawayenta ke ɗauka a mat...

Shugaban hukumar kula da iyakokin Najeriya Adamu Adaji, ya ce ƙasar na dab da kammala aikin shata iyakarta da Kamaru, bayan kwashe kusan she...

A kwanakin baya ne tsohon shugaban Najeriya kuma ɗan takarar shugabancin ƙasar a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar ADC mai adawa, Atiku Abubakar ya...

An shiga rana ta uku a ci gaba da gudanar da Babban Taron Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81, wanda ke matsayin dama ga illahirn shug...

A Najeriya, yayin da jama’a ke ci gaba da kokawa dangane da rashin tsaro da kuma tsadar rayuwa, a nasu ɓangare kuwa ƴan siyasa waɗanda ke da...

Ana ci gaba da ɗiga ayar tambaya a game da dalilan da suka sa Amurka ta amince ta bai wa kamfanin Global Atomic Corporation na ƙasar Canada...

A Najeriya, ƙungiyoyi masu zaman kansu sun yunƙuro domin tabbatar da cewa an gudanar da bincike tare da hukunta masu hannu wajen mutuwar mat...

Ƙasashe mambobin Ƙungiyar BRICS da suka gudanar da taronsu na shekarar bana a ranakun 12 da kuma 13 ga wannan wata na Satumba, sun yanke sha...

Ƙungiyar Editocin kafafen yaɗa Labaran Najeriya ta koka kan ƙaruwar yadda jami’an tsaro ke cin zarafi da kuma take hakkin da ‘Yan Jarida, ma...

Wani rahoton hukumar ƙididdiga ta Najeriya NBS ya nuna cewar, yawan makaman da gwamnatin ƙasar ke sayowa daga ƙetare da zummar inganta tsaro...

Hausawa a ƙasar Togo kamar dai a sauran ƙasashe, sun gudanar da bukukuwan ranar Hausa ta duniya, inda suka yi amfani da wannan damar don tat...

Hukumar Zaɓen Najeriya ta fitar da jerin sunayen mutane 18 da suka cancanci tsayawa takarar shugabancin ƙasar da mataimakansu, sai kuma wasu...

A Najeriya an naɗa sabon kwamandan da zai jagoranci yaƙin da ake da ƙungiyoyin ta’addancin na ISWAP da Boko Haram a arewa maso gabashin ƙasa...

Rikicin Gabas ta Tsakiya da ya tsananta tsakanin Amurka da Iran na cigaba da faɗaɗa, inda a ‘yan kwanakin nan ya kai ga sake tayar da rikici...