
Boubacar Ɗan Zourmani akan makasudin ƙafa kungiyar ƙawancen ADS
May 11, 2026 - 00:03:26
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa za ta fara kwashe ƴan ƙasarta da ke son komawa gida daga Afirka ta Kudu, matakin da ta ce ya zama dole saboda tsananin kyamar baƙi da kuma rahoton mutuwar wasu ƴan Najeriya biyu sakama...
Dr Rakiya Sa’idu kan halin da ƴan Najeriya da ke Afirka ta Kudu ke ciki is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde. Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa za ta fara kwashe ƴan ƙasarta da ke son komawa gida daga Afirka ta Kudu, ma...
This episode belongs to Bakonmu a Yau.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published May 5, 2026, 00:03:29 long, audio available.
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa za ta fara kwashe ƴan ƙasarta da ke son komawa gida daga Afirka ta Kudu, matakin da ta ce ya zama dole saboda tsananin kyamar baƙi da kuma rahoton mutuwar wasu ƴan Najeriya biyu sakamakon hare-haren da ake kai wa ƴan cirani. Akalla 'yan Najeriya 130 ne suka riga suka yi rajista don neman a kwashe su zuwa gida, sakamakon fargabar makomarsu na rashin tabbas. Dakta Rakiya Sa’idu daga jami’ar Capetown, ta bayyana mana yadda ƴan siyasa ke amfani da lokacin zaɓe wajen rura wutar wannan matsala. Ku latsa alamar sauti don jin tattaunawar da Shamsiyya Haruna ta yi da ita............
You can listen to Dr Rakiya Sa’idu kan halin da ƴan Najeriya da ke Afirka ta Kudu ke ciki online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Dr Rakiya Sa’idu kan halin da ƴan Najeriya da ke Afirka ta Kudu ke ciki is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
This episode is 00:03:29 long.
This episode was published on May 5, 2026.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Bakonmu a Yau when more episodes are available from the podcast feed.
You can listen to Dr Rakiya Sa’idu kan halin da ƴan Najeriya da ke Afirka ta Kudu ke ciki on this page when the episode audio is available from the podcast feed.
Dr Rakiya Sa’idu kan halin da ƴan Najeriya da ke Afirka ta Kudu ke ciki is from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
Published May 5, 2026 and 00:03:29 long