Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa artwork
News & Politics

Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Apr 29, 202600:03:32News & Politics

Ɗaruruwan ‘yan Afrika ta Kudu masu ƙyamar baƙi, sun gudanar da zanga-zanga jiya Talata a birnin Pretoria, bayan da suka bjirewa kiran da shugaban ƙasar Cyril Ramaphosa ya yi musu na dakatar da kai wa baƙi hare-hare gami...

About This Episode

Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde. Ɗaruruwan ‘yan Afrika ta Kudu masu ƙyamar baƙi, sun gudanar da zanga-zanga jiya Talata a birnin Pretoria,...

Podcast

This episode belongs to Bakonmu a Yau.

Listen Online

Use the player on this page to stream the episode online.

Episode Details

Published Apr 29, 2026, 00:03:32 long, audio available.

Questions About This Episode

What is Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa about?

Ɗaruruwan ‘yan Afrika ta Kudu masu ƙyamar baƙi, sun gudanar da zanga-zanga jiya Talata a birnin Pretoria, bayan da suka bjirewa kiran da shugaban ƙasar Cyril Ramaphosa ya yi musu na dakatar da kai wa baƙi hare-hare gami da cin zarafinsu, inda a baya bayan wasu ‘yan Najeriya biyu suka rasa rayukansu. Cin zarafin baƙin da tsagerun ‘yan Afrika ta Kudun na baya bayan nan dai ya fara ne da shafar ‘yan ƙasashen Ghana, da Habasha da Zimbabwe kafin kai wa ga ‘yan Najeriya. Kan haka Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Kabiru Inuwa Dukawa, masanin siyasar ƙasa da ƙasa da ke Najeriya. Ku danna alamar sauraro domin jin cikakkiyar Hirar.

Where can I listen to Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa?

You can listen to Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.

Which podcast is Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa from?

Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.

How long is this episode?

This episode is 00:03:32 long.

When was this episode published?

This episode was published on Apr 29, 2026.

Can I save Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa for later?

Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.

Are there related episodes from Bakonmu a Yau?

Yes. This page shows related episodes from Bakonmu a Yau when more episodes are available from the podcast feed.

Quick Answers About This Episode

Where can I listen to Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa?

You can listen to Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa on this page when the episode audio is available from the podcast feed.

Which podcast is this episode from?

Dakta Kabiru Inuwa Dukawa kan yadda ƙin jinin baƙi a Afrika ta Kudu ke ƙaruwa is from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.

What are the episode details?

Published Apr 29, 2026 and 00:03:32 long