
Boubacar Ɗan Zourmani akan makasudin ƙafa kungiyar ƙawancen ADS
May 11, 2026 - 00:03:26
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Kamfanin mai na NNPC ya sanya hannu kan wata yarjejeniya da wasu kamfanonin ƙasar China guda biyu, Sanjiang Chemical Company Limited da kuma Fuzhou Industrial Park, domin farfaɗo da matatun mai na Warri da Port Harcourt....
Hira da Kailani Muhammad kan baiwa China ragamar farfaɗo da matatun man Najeriya is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde. Kamfanin mai na NNPC ya sanya hannu kan wata yarjejeniya da wasu kamfanonin ƙasar China guda biyu, San...
This episode belongs to Bakonmu a Yau.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published May 6, 2026, 00:03:48 long, audio available.
Kamfanin mai na NNPC ya sanya hannu kan wata yarjejeniya da wasu kamfanonin ƙasar China guda biyu, Sanjiang Chemical Company Limited da kuma Fuzhou Industrial Park, domin farfaɗo da matatun mai na Warri da Port Harcourt. Wannan mataki ya zo ne bayan matatun man sun laƙume kimanin biliyan 3.2 na dala ba tare da an samu biyan buƙata ba. Injiniya Kailani Muhammad, tsohon babban jami’in kamfanin na NNPC ne, a tattaunawarsa da Shamsiyya Haruna, ya bayyana gamsuwa da wannan yarjejeniya da kasar China bisa wasu dalilai. Ku latsa alamaru sauti don sauraren cikakkiyar hirar.
You can listen to Hira da Kailani Muhammad kan baiwa China ragamar farfaɗo da matatun man Najeriya online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Hira da Kailani Muhammad kan baiwa China ragamar farfaɗo da matatun man Najeriya is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
This episode is 00:03:48 long.
This episode was published on May 6, 2026.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Bakonmu a Yau when more episodes are available from the podcast feed.
You can listen to Hira da Kailani Muhammad kan baiwa China ragamar farfaɗo da matatun man Najeriya on this page when the episode audio is available from the podcast feed.
Hira da Kailani Muhammad kan baiwa China ragamar farfaɗo da matatun man Najeriya is from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
Published May 6, 2026 and 00:03:48 long