
Boubacar Ɗan Zourmani akan makasudin ƙafa kungiyar ƙawancen ADS
May 11, 2026 - 00:03:26
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Wasu daga cikin Ƴan Majalisun Dattawan Najeriya sun buƙaci ɗaukar matakai maus tsauri a kan Afirka ta Kudu, ciki harda kwace lasisin kamfanonin su na MTN da DSTV saboda yadda ake kai wa ƴan ƙasar hari ake kuma kashe su....
Ambasada Kazaure kan kiran wasu ƴanmajalisar Najeriya na kwace lasisin MTN da DSTV is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde. Wasu daga cikin Ƴan Majalisun Dattawan Najeriya sun buƙaci ɗaukar matakai maus tsauri a kan Afirka t...
This episode belongs to Bakonmu a Yau.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published May 7, 2026, 00:03:37 long, audio available.
Wasu daga cikin Ƴan Majalisun Dattawan Najeriya sun buƙaci ɗaukar matakai maus tsauri a kan Afirka ta Kudu, ciki harda kwace lasisin kamfanonin su na MTN da DSTV saboda yadda ake kai wa ƴan ƙasar hari ake kuma kashe su. Majalisar ta yanke hukuncin tura tawaga Afirka ta Kudu domin tattaunawa da hukumomin ƙasar, yayin da shi ma bangaren gwamnati ya tura ministan harkokin waje. Ambasada Ibrahim Kazaure, tsohon Jakadan Najeriya a Saudi Arabia ya yi tsokaci a kai, a tattaunawar su da Bashir Ibrahim Idris.
You can listen to Ambasada Kazaure kan kiran wasu ƴanmajalisar Najeriya na kwace lasisin MTN da DSTV online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Ambasada Kazaure kan kiran wasu ƴanmajalisar Najeriya na kwace lasisin MTN da DSTV is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
This episode is 00:03:37 long.
This episode was published on May 7, 2026.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Bakonmu a Yau when more episodes are available from the podcast feed.
You can listen to Ambasada Kazaure kan kiran wasu ƴanmajalisar Najeriya na kwace lasisin MTN da DSTV on this page when the episode audio is available from the podcast feed.
Ambasada Kazaure kan kiran wasu ƴanmajalisar Najeriya na kwace lasisin MTN da DSTV is from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
Published May 7, 2026 and 00:03:37 long