
Boubacar Ɗan Zourmani akan makasudin ƙafa kungiyar ƙawancen ADS
May 11, 2026 - 00:03:26
Radio and PodcastLive Radio & PodcastsFetching episode details...
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Kamar dai kowace shekara, 3 ga watan Mayu ita ce ranar kare ƴancin aikin yaɗa labarai a duniya, inda rahotannin da ƙungiyoyin da ke fafutuka a wannan fage ke nuni da cewa an samu gagarumin koma-baya ta fannin aikin jarid...
Alhaji Muhammed Sani Zoro tsohon shugaban NUJ kan ranar ƴan jarida ta duniya is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde. Kamar dai kowace shekara, 3 ga watan Mayu ita ce ranar kare ƴancin aikin yaɗa labarai a duniya, inda rahot...
This episode belongs to Bakonmu a Yau.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published May 4, 2026, 00:03:38 long, audio available.
Kamar dai kowace shekara, 3 ga watan Mayu ita ce ranar kare ƴancin aikin yaɗa labarai a duniya, inda rahotannin da ƙungiyoyin da ke fafutuka a wannan fage ke nuni da cewa an samu gagarumin koma-baya ta fannin aikin jarida a cikin shekarar da ta gabata. Dangane da wannan rana, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da tsohon shugaban ƙungiyar Ƴan Jarida ta Najeriya (NUJ) Honnorable Alhaji Muhammed Sani Zoro, wanda da farko ya fara yin tsokaci a game da irin sauye-sauyen da aka samu a aikin jarida saboda dalilai masu nasaba da zamani. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.
You can listen to Alhaji Muhammed Sani Zoro tsohon shugaban NUJ kan ranar ƴan jarida ta duniya online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Alhaji Muhammed Sani Zoro tsohon shugaban NUJ kan ranar ƴan jarida ta duniya is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
This episode is 00:03:38 long.
This episode was published on May 4, 2026.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Bakonmu a Yau when more episodes are available from the podcast feed.
You can listen to Alhaji Muhammed Sani Zoro tsohon shugaban NUJ kan ranar ƴan jarida ta duniya on this page when the episode audio is available from the podcast feed.
Alhaji Muhammed Sani Zoro tsohon shugaban NUJ kan ranar ƴan jarida ta duniya is from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
Published May 4, 2026 and 00:03:38 long