
Boubacar Ɗan Zourmani akan makasudin ƙafa kungiyar ƙawancen ADS
May 11, 2026 - 00:03:26
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Hukumar Kula da kafafen Yaɗa Labarai a Najeriya NBC, ta gargaɗi masu gabatar da shirye-shirye a gidajen Radio da Talabijin da su guji bayyana ra’ayoyin ƙashin kansu, su kuma kaucewa yin katsalandan cikin bayanan waɗanda...
Tattaunawa da Dr Ruƙayya Yusuf Aliyu kan gargaɗin NBC ga kafofin yaɗa labarai is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde. Hukumar Kula da kafafen Yaɗa Labarai a Najeriya NBC, ta gargaɗi masu gabatar da shirye-shirye a gidajen R...
This episode belongs to Bakonmu a Yau.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published Apr 21, 2026, 00:03:36 long, audio available.
Hukumar Kula da kafafen Yaɗa Labarai a Najeriya NBC, ta gargaɗi masu gabatar da shirye-shirye a gidajen Radio da Talabijin da su guji bayyana ra’ayoyin ƙashin kansu, su kuma kaucewa yin katsalandan cikin bayanan waɗanda suka tattaunawa da su, da kuma yaɗa duk wani saƙo da ka iya haifar da rarrabuwar kai. Tuni dai wannan mataki ya gamu da caccakar ƙungiyoyin farar hula da kuma ɓangaren ‘yan adawa a Najeriyar. Kan haka, Nura Ado Suleiman ya tattauna Dakta Ruƙayya Yusuf Aliyu, Malama a tsangayar koyar da aikin Jarida na zamani a Jami’ar Bayero da ke Kano a Najeriya. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.
You can listen to Tattaunawa da Dr Ruƙayya Yusuf Aliyu kan gargaɗin NBC ga kafofin yaɗa labarai online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Tattaunawa da Dr Ruƙayya Yusuf Aliyu kan gargaɗin NBC ga kafofin yaɗa labarai is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
This episode is 00:03:36 long.
This episode was published on Apr 21, 2026.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Bakonmu a Yau when more episodes are available from the podcast feed.
You can listen to Tattaunawa da Dr Ruƙayya Yusuf Aliyu kan gargaɗin NBC ga kafofin yaɗa labarai on this page when the episode audio is available from the podcast feed.
Tattaunawa da Dr Ruƙayya Yusuf Aliyu kan gargaɗin NBC ga kafofin yaɗa labarai is from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
Published Apr 21, 2026 and 00:03:36 long