
Boubacar Ɗan Zourmani akan makasudin ƙafa kungiyar ƙawancen ADS
May 11, 2026 - 00:03:26
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
An shiga zaman zullumi a Mali bayan da ƙawancen ƙungiyar Abzinawa ƴan tawaye FLA da kuma kungiyoyin da ke ikirarin jihadi suka ƙaddamar da farmaki kan birane da dama na ƙasar tun a ranar asabar har zuwa jiya lahadi. Tuni...
Soumaila Amadou akan harin ta'addancin Mali da ya kashe ministan tsaro is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde. An shiga zaman zullumi a Mali bayan da ƙawancen ƙungiyar Abzinawa ƴan tawaye FLA da kuma kungiyoyin da ke ikirar...
This episode belongs to Bakonmu a Yau.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published Apr 27, 2026, 00:03:26 long, audio available.
An shiga zaman zullumi a Mali bayan da ƙawancen ƙungiyar Abzinawa ƴan tawaye FLA da kuma kungiyoyin da ke ikirarin jihadi suka ƙaddamar da farmaki kan birane da dama na ƙasar tun a ranar asabar har zuwa jiya lahadi. Tuni dai aka tabbatar da mutuwar ministan tsaro Janar Sadio Camara da kuma wasu mutane da dama a wannan farmaki da ake kallo a matsayin mafi tsaruwa da kuma jajircewa daga waɗannan ƙungiyoyi da suka share tsawon shekaru suna fafatawa da dakarun gwamnati. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Malam Soumaila Amadou, mai sharhi kan lamurran yankin Sahel, ga kuma zantawarsu. Latsa alamar sauti don sauraron hirar Abdoulkarim Ibrahim da Soumala Amadou:
You can listen to Soumaila Amadou akan harin ta'addancin Mali da ya kashe ministan tsaro online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.
Soumaila Amadou akan harin ta'addancin Mali da ya kashe ministan tsaro is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
This episode is 00:03:26 long.
This episode was published on Apr 27, 2026.
Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.
Yes. This page shows related episodes from Bakonmu a Yau when more episodes are available from the podcast feed.
You can listen to Soumaila Amadou akan harin ta'addancin Mali da ya kashe ministan tsaro on this page when the episode audio is available from the podcast feed.
Soumaila Amadou akan harin ta'addancin Mali da ya kashe ministan tsaro is from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.
Published Apr 27, 2026 and 00:03:26 long