Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco artwork
News & Politics

Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Apr 22, 202600:03:27News & Politics

Najeriya da Morocco sun rattaba hannu kan wata yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas, aikin da zai laƙume kuɗin da yawansu ya kai Dala biliyan 25, kafin ƙarshen wannan shekara. Bayanai sun ce tsawon bututun Gas ɗin da za’a s...

About This Episode

Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde. Najeriya da Morocco sun rattaba hannu kan wata yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas, aikin da zai laƙume...

Podcast

This episode belongs to Bakonmu a Yau.

Listen Online

Use the player on this page to stream the episode online.

Episode Details

Published Apr 22, 2026, 00:03:27 long, audio available.

Questions About This Episode

What is Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco about?

Najeriya da Morocco sun rattaba hannu kan wata yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas, aikin da zai laƙume kuɗin da yawansu ya kai Dala biliyan 25, kafin ƙarshen wannan shekara. Bayanai sun ce tsawon bututun Gas ɗin da za’a shimfiɗa ya kai kilomita dubu 6,900, wanda zai ratsa cikin Ruwa da Sahara, har ma ya tsallaka zuwa Turai. Kan wannan Shamsiyya Haruna ta tattauna da Dakta Abdullahi Auwal Aliyu, masanin tsaro a Najeriya, domin jin yiwuwar wannan aiki da kuma tasirin da zai yi. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar ta su.................

Where can I listen to Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco?

You can listen to Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.

Which podcast is Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco from?

Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.

How long is this episode?

This episode is 00:03:27 long.

When was this episode published?

This episode was published on Apr 22, 2026.

Can I save Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco for later?

Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.

Are there related episodes from Bakonmu a Yau?

Yes. This page shows related episodes from Bakonmu a Yau when more episodes are available from the podcast feed.

Quick Answers About This Episode

Where can I listen to Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco?

You can listen to Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco on this page when the episode audio is available from the podcast feed.

Which podcast is this episode from?

Dr Auwal Aliyu kan yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas tsakanin Najeriya da Morocco is from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.

What are the episode details?

Published Apr 22, 2026 and 00:03:27 long