Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya artwork
News & Politics

Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya

Bakonmu a Yau by France Médias Monde

Apr 28, 202600:03:40News & Politics

Wani rahoton masana na hukumomin Majalisar Ɗinkin Duniya da aka fitar a ƙarshen makon jiya, ya sanya Najeriya a cikin jerin ƙasashe 10 da suka fi fama da Yunwa a Duniya. A Najeriya rahoton ya ƙiyasta zuwa wannan shekara,...

About This Episode

Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde. Wani rahoton masana na hukumomin Majalisar Ɗinkin Duniya da aka fitar a ƙarshen makon jiya, ya sanya Najeriya a...

Podcast

This episode belongs to Bakonmu a Yau.

Listen Online

Use the player on this page to stream the episode online.

Episode Details

Published Apr 28, 2026, 00:03:40 long, audio available.

Questions About This Episode

What is Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya about?

Wani rahoton masana na hukumomin Majalisar Ɗinkin Duniya da aka fitar a ƙarshen makon jiya, ya sanya Najeriya a cikin jerin ƙasashe 10 da suka fi fama da Yunwa a Duniya. A Najeriya rahoton ya ƙiyasta zuwa wannan shekara, aƙalla mutane miliyan 35 ke fuskantar haɗarin faɗawa cikin ƙangin Yunwa, saboda ƙarancin abincin da ake fama da shi a sassa da dama, musamman a yankunan karkara na arewacin ƙasar inda mafi rinjayen manoma suke. Kan wannan Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Muhd Garba, malami a tsangayar koyar da Ilimin ayyukan Noma a Jami’ar Abubakar Tafawa Ɓalewa da ke garin Bauchi. Ku danna alamar saurare domin jin cikakkiyar tattaunawar tare da Nura Ado Sulaiman.

Where can I listen to Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya?

You can listen to Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya online on Radio and Podcast. Open the player on this page to stream the available audio.

Which podcast is Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya from?

Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya is an episode from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.

How long is this episode?

This episode is 00:03:40 long.

When was this episode published?

This episode was published on Apr 28, 2026.

Can I save Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya for later?

Yes. Use the heart button on the episode page to add it to your favorite episodes list.

Are there related episodes from Bakonmu a Yau?

Yes. This page shows related episodes from Bakonmu a Yau when more episodes are available from the podcast feed.

Quick Answers About This Episode

Where can I listen to Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya?

You can listen to Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya on this page when the episode audio is available from the podcast feed.

Which podcast is this episode from?

Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya is from Bakonmu a Yau by France Médias Monde.

What are the episode details?

Published Apr 28, 2026 and 00:03:40 long