Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yadda ƴan siyasa ke katsalandan a harkokin masarautu a Najeriya artwork
News & Politics

Yadda ƴan siyasa ke katsalandan a harkokin masarautu a Najeriya

Al'adun Gargajiya by France Médias Monde

Nov 18, 202500:08:42News & Politics

Shirin al'adun mu na gado na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda ƴan siyasa ke katsalandan a masarautun gargajiya a Najeriya. Danna alamar sauarre domin jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa