Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Al'adun Gargajiya cover
News & Politics

Al'adun Gargajiya

France Médias Monde

Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'a...

Episodes

20 of 40 episodes

Yadda al'ummar Hausawa kusan dubu 30 ke rayuwa a tsakanin ƙabilun ƙasar Togo

Shirin al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan karon ya leka ƙasar Togo ne, inda muka yi ƙoƙarin jin yadda Hauasawan wannan ƙasa...

00:09:48Oct 20, 2026

Bikin al'adun makiyaya na ƙasa a Jamhuriyar Nijar

'Al’adunmu Na Gado' na wannan mako tare da Nura Ado Suleiman ya sake yin tattaki ne zuwa garin Ingal da ke Yankin Agadez a Jamhuriyyar Nijar...

00:09:24Oct 13, 2026

Mahukuntan Nijar sun karrama fitaccen mawaƙin gargajiya Mamman Gawo Filinge

Da yake mawaƙan gargajiya na da matuƙar tasiri a ƙasar Hausa, mahukunta sun karrama fitaccen mawaƙin Nijar, Marigayi Alhaji Mamman Gawo Fili...

00:10:09Oct 6, 2026

Jamhuriyar Nijar ta gudanar da bikin ranar Hausa ta bana a ƙasar

Shirin Al’adumu na gado a wannan makon ya sake waiwayar baukukuwan ranar Hausa ne ta Duniya, ranar da babban taronta ke gudana a dukkanin ra...

00:10:03Sep 15, 2026

Muhawara kan banbance tsakanin ƙabilun Hausawa da kuma Fulani a Najeriya

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya mayar da hankali kan zamantakewa da auratayyar ƙabilun Hausawa da Fulani,...

00:09:50Sep 8, 2026

Batutuwan da bikin 'Ranar Hausa ta Duniya' zai mayar da hankali kai a bana

Shirin Ala'adunmu na gado a wannan mako ya mayar da hankali ne kan 'Ranar Hausa ta Duniya' 'lokaci na musamman da ake amfani da shi wajen tu...

00:10:00Aug 25, 2026

Halin da ake ciki game da al'adar 'Yan Kama da ke neman ɓacewa a ƙasar Hausa

Shirin "Al’adunmu na gado, ya mayar da hankali kan fadi-tashin da ake yi don adana tsohuwar al'adar mawaƙan 'Yan Kama a ƙasar Hausa. Waƙoƙin...

00:10:21Aug 18, 2026

Wane tasiri Chamfi ke da shi wajen gyarawa ko kuma ruguza aure musamman a zamanin baya

Shirin Al'adunmu na gado na wannan mako zai mayar da hankali ne kan yadda Chamfe-Chamfe ke shafar lamuran auratayya musamman a zamanin baya....

00:10:11Aug 4, 2026

Muhimmancin zurfafa bincike a dukkan fannoni gabanin aure

Shirin 'Al'adunmu Na Gado zai yi duba ne kan muhimmancin zurfafa bincike gabanin aure. Al’adun al’ummar Hausawa da ma mafi yawan al’ummomin...

00:10:04Jul 14, 2026

Makomar makarantun gwaji na harsunan gida a Jamhuriyar Nijar.

Shirin wannan makon zai duba makomar makarantun gwaji na harsuna gida da suka haɗa harshen Hausa. A waɗannan makarantu, za a riƙa koyarwa da...

00:11:08Jun 30, 2026

Yadda Hausawa ke cin kasuwar abincin gargajiya a Saudiyya

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoullaye Issa a wannan mako ya yi duba kan yadda Hausawa ke ɗabbaƙa al'adunsu ta hanyar hada-hadar abinci...

00:09:52Jun 23, 2026

Yadda kiɗan Gurmi ke neman ɓacewa a ƙasar Hausa

Shirinmu na yau ya leƙa sassan arewacin Najeriya da Jamhuriyar Nijar, tare da duba yadda wani fitaccen kiɗan gargajiya, wato kiɗan Gurmi, ke...

00:09:42Jun 16, 2026

Yadda Hausawa mazauna Jamus suka gudanar da gagarumin taron sada zumunci

Shirin Al'adun mu na Gado na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda Hausawa mazauna Jamus suka gudanar da wani gagarumin taro. Ku dann...

00:10:14Jun 9, 2026

Gombe: Fulani sun yi taro kan warware matsalolin da ke ɓata musu suna

Shirin Al'adunmu na Gado a wannan mako, yayi tattaki ne zuwa garin Gombe, inda Al'ummar Fulani suka gudanar da wani taro na farfaɗo da Al'ad...

00:10:37May 28, 2026

Yadda al'ummar wani gari suka riƙe Al'adar da suke kira da "Sai kowa ya zo"

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan mako tare da Abdoulaye Issa ya yi duba kan wata Al'ada da ake kira "sai kowa ya zo" a tsakanin al'ummar w...

00:10:21May 12, 2026

Tasirin karance-karance Littattafan Hausa wajen ɗabbaƙa al'adun Hausawa

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya mayar da hankali ne kan tasirin karance-karancen Littattafan Hausa a zama...

00:11:10May 5, 2026

Tasirin mayaƙa a masarautun gargajiyar ƙasar Hausa

Shirin Al’adun mu na Gado a wannan makon ya leka Jamhuriyar Nijar ne, inda ya duba batun da ya shafi mazajen dauri, musaman mayaƙan gargajiy...

00:10:28Apr 21, 2026

Yadda kiɗan shantu ke ƙoƙarin ɓacewa duk da shaharar da ya yi a shekarun baya

Shirin Al'adun mu na gado na wnnann mako ya waiwayi kiɗan Shantu ne da ya shahara tsakanin Mata a shekarun baya, wanda bayan tasirin da ya y...

00:10:05Apr 7, 2026

Yadda aka gudanar da bikin addinin gargajiya na Vodun a jamhuriyar Benin 2

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya kawo cigaban yadda aka gudanar da bukukuwan addinin gargajiya na Vodun a j...

00:10:20Jan 27, 2026

Yadda aka gudanar da bikin addinin gargajiya na Vodun a jamhuriyar Benin

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda aka gudanar da bukukuwan addinin gargajiya na V...

00:10:12Jan 20, 2026