Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Tasirin karance-karance Littattafan Hausa wajen ɗabbaƙa al'adun Hausawa artwork
News & Politics

Tasirin karance-karance Littattafan Hausa wajen ɗabbaƙa al'adun Hausawa

Al'adun Gargajiya by France Médias Monde

May 5, 202600:11:10News & Politics

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya mayar da hankali ne kan tasirin karance-karancen Littattafan Hausa a zamantakewar Al'ummar yankin. Irin waɗannan Littafai kuwa sun ƙunshi Magana Jari da...