Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Muhimmancin zurfafa bincike a dukkan fannoni gabanin aure artwork
News & Politics

Muhimmancin zurfafa bincike a dukkan fannoni gabanin aure

Al'adun Gargajiya by France Médias Monde

Jul 14, 202600:10:04News & Politics

Shirin 'Al'adunmu Na Gado zai yi duba ne kan muhimmancin zurfafa bincike gabanin aure. Al’adun al’ummar Hausawa da ma mafi yawan al’ummomin da ke zaune a yankin arewacin Nigeria, sun sahale wa iyaye, gudanar da bincike k...