Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yadda Hausawa ke cin kasuwar abincin gargajiya a Saudiyya artwork
News & Politics

Yadda Hausawa ke cin kasuwar abincin gargajiya a Saudiyya

Al'adun Gargajiya by France Médias Monde

Jun 23, 202600:09:52News & Politics

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoullaye Issa a wannan mako ya yi duba kan yadda Hausawa ke ɗabbaƙa al'adunsu ta hanyar hada-hadar abincin gargajiya a ƙasa mai tsarki ko kuma Saudi Arabiya. Kamar yadda ya ke sanannen...