
Jamhuriyar Nijar ta gudanar da bikin ranar Hausa ta bana a ƙasar
Sep 15, 2026 - 00:10:03
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin wannan makon zai duba makomar makarantun gwaji na harsuna gida da suka haɗa harshen Hausa. A waɗannan makarantu, za a riƙa koyarwa da harsunan gida. Za a koya wa yara sana'o'i irin na gargajiya, a kuma koya musu a...