Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Yadda Hausawa ke tafiyar da masarautarsu a Jihar Edo artwork
News & Politics

Yadda Hausawa ke tafiyar da masarautarsu a Jihar Edo

Kida da Al'adu by France Médias Monde

May 7, 202400:10:01News & Politics

Shirin na wannan mako zai yi duba ne kan yadda Hausawa ke tafiyar da masarutar su a yankin Edo wato jihar Benin a tarayyar Najeriya Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa