Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar artwork
News & Politics

shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar

Kida da Al'adu by France Médias Monde

Jun 15, 201800:20:04News & Politics

Al’ummar musulmi a sassa da dama na duniya na gudanar da bukukuwan karamar sallah wato Idil Fitr a yau juma’a, bayan kammala azumin watan Ramadana. A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagora...