
Yadda Hausawa ke tafiyar da masarautarsu a Jihar Edo
Shirin na wannan mako zai yi duba ne kan yadda Hausawa ke tafiyar da masarutar su a yankin Edo wato jihar Benin a tarayyar Najeriya Danna al...
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Wannan Shirin na Kida da Al'adu ana gabatar da shi ne a Karshen mako domin shakatar da masu saurare.
Listen to Kida da Al'adu, a News & Politics podcast by France Médias Monde. Stream 24 episodes in Hausa, follow new audio stories, and play episodes online on Radio and Podcast.
Browse this show under News & Politics podcasts.
20 episodes are loaded now from a catalog of 24. More episodes can be opened from this page.
Explore News & Politics podcasts, India podcasts and Hausa podcasts.

Shirin na wannan mako zai yi duba ne kan yadda Hausawa ke tafiyar da masarutar su a yankin Edo wato jihar Benin a tarayyar Najeriya Danna al...

Shirin wannan mako ya zagaya masana'antun fina finai dabam dabam, inda a Kannywood, wato masana'antar fina finan Hausa ta Najeriya ya kawo l...

Shirin Finafinai kadekade da Al'adu, ya dauko muku kadan daga cikin abubuwan da suka faru a KANNYWOOD.Mun kuma Tattauna da mawaki MUKTAR BAN...

Wannan Shirin na Kida da Al'adu ana gabatar da shi ne a Karshen mako domin shakatar da masu saurare.

A shirin namu na yau zai yada zango ne a jihar Agadez dake arewacin jamhuriyar Nijar domin duba shagulgulan biyanu wata al’adar da mutan Aga...

Wannan Shirin na Kida da Al'adu ana gabatar da shi ne a Karshen mako domin shakatar da masu saurare.

Shirin Kida da al'adun gargajiya tare da Mahaman Salissou Hamissou a wannan makon ya dora akan inda shirin ya tsaya a makon jiya, game da ya...

A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagorancin mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ita ce ta tabbatar d...

Al’ummar musulmi a sassa da dama na duniya na gudanar da bukukuwan karamar sallah wato Idil Fitr a yau juma’a, bayan kammala azumin watan Ra...

A cikin shirin al'adu na gado Salissou Hamissou ya duba yanayin aure a duniyar hausa. Za ku ji irin sauyi da aka samu,dama yadda mutane ke k...

Mawakin Gargajiya da ake kira Rogazo dai ya shahara wajen yin fira cikin wake, ya kuma gwada irin basirar da Allah ya yi masa a zantawa da M...

Haoua Kabir cikin shirin al'adun mun na gado ta duba mana yadda yan kabilar Nufawa ke rayyuwa dama zamantakewa .

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Mawakiyar Nufawa Amina Ibrahim da ake kira Kashekala sannan shirin ya diba wasu al'adun Nufawa.

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Lawal Musa Dankwari Malamin Hausa a Zaria wanda ya rera wake kan sauyin yanayi da ake samu a yanzu da t...

Shirin Kade-kade da Al'adu na wannan karo tare da Hauwa Kabir, ya mayar da hankali ne kan yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunci.

Shirin ''Kida da Al'adu'' tare da Hauwa Kabir, a wannan mako ya duba rayuwar shahrarrun mawakan kasar Mali Amadou da Mariama, mata da miji k...

Kade-kade da Al'adu tare da Hauwa Kabir, shiri ne da ke ba ku labarun shahrarrun makada da mawaka tare da yin dubi a game da al'adun wasu al...

Shirin Kade-kade da Al'adu a wannan karo, Hauwa Kabrir ta yi dubi ne a game da ''Hawa'' da sarakuna ke yi a kasar Hausa, a lokacin gudanar d...

A sha saurare lafiya tareda Hauwa Kabir

Wannan Shirin na Kida da Al'adu ana gabatar da shi ne a Karshen mako domin shakatar da masu saurare.
You can listen to Kida da Al'adu episodes online on Radio and Podcast. Open an episode and the site player will stream the available audio.
Kida da Al'adu is listed as a News & Politics show. The show language is listed as Hausa.
This page lists 24 episodes for Kida da Al'adu. More episodes are available from the View more button when the list continues.
You can listen to Kida da Al'adu episodes on this page by opening an episode and using the site player.
Kida da Al'adu is listed as a News & Politics show by France Médias Monde.
This page lists 24 episodes for Kida da Al'adu where feed data is available.