
Yadda Hausawa ke tafiyar da masarautarsu a Jihar Edo
May 7, 2024 - 00:10:01
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin Kida da al'adun gargajiya tare da Mahaman Salissou Hamissou a wannan makon ya dora akan inda shirin ya tsaya a makon jiya, game da yadda Mamman Shata Katsina ya cika shekaru 20 da barin duniya dama tasirin wakokin...