Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru artwork
News & Politics

Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru

Kida da Al'adu by France Médias Monde

Sep 24, 201900:10:03News & Politics

A shirin namu na yau zai yada zango ne a jihar Agadez dake arewacin jamhuriyar Nijar domin duba shagulgulan biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru da suka gabata da ake kira Biyanu. Muhammed Billal...