
Ta yaya Dimokraɗiyya zata sami karsashi a zaɓen Najeriya mai zuwa
Jun 20, 2026 - 00:20:01
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan yadda 'yan siyasa ke ci gaba da sauya sheka a Najeriya a daidai lokacin da ake shirin gudanar da zaben gama-gari a cikin watan gobe.
'Yan siyasa na sauya sheka a Najeriya is an episode from Dandalin Siyasa by France Médias Monde. Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan yadda 'yan siyasa ke ci gaba da sauya sheka a Najeriya a...
This episode belongs to Dandalin Siyasa.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published Jan 17, 2019, 00:10:33 long, audio available.